iqna

IQNA

Tehran (IQNA) wakilin jami’ar Al-mustafa a Pakistan ya bayyana cewa, azumi wani horo ne ga dan adam domin horar da shi kan dukkanin yanayi na rayuwa .
Lambar Labari: 3485818    Ranar Watsawa : 2021/04/17